Sufiyanu Abubakar
Hassan Ladan
Hassana Mustapha Ibrahim
Na amince da cewa wannan kundin bincike na Sufiyanu Abubakar (13115015) da Hassan Ladan (13115013) da Hassana Mustapha Ibrahim (13115012), ya cika dukkan k’a’idojin da aka shimfid’a don neman takardar shaidar digirin farko a harshen Hausa (B. A. Hausa), a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Jahar Sakkwato.
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa I Kwanan Wata
Dakta Hamza Ainu
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa II Kwanan Wata
Nasara Bello D/Daji
…………………….. ……………………..
Shugaban Sashe Kwanan Wata
Dakta Aliya Adamu Ahmad
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa Na Waje Kwanan Wata
Mun sadaukar da wannan aiki ga iyayenmu da malammanmu wad’anda suka ba mu tarbiyya ta ilimi.
Godiya ta tabbata ga Allah mad’aukakin Sarki mai kowa mai komai, wanda ya ba d’an Adam basira da tunani, kuma ya fifita shi a kan dukkannin halittu. Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad (S.A.W).
Muna mik’a godiya ga shugabar Sashen Harsunan Najeriya na Jami’ar Jahar Sakkwato wato, Dakta Aliya Adamu Ahmad da kuma Malaman sashen wad’anda suka taimaka wajen ganin mun samu damar gudanar da wannan bincike. Da ma dukkanin ma’aikatan Jami’ar Jahar Sakkwato, tun daga kan malamai har ma’aikata wad’anda ba malamai ba, musamman malaman Sashen Harsunan Nijeriya, wato: Malam Nasara Bello D/Daji da Malama Sakina Adamu da Malam Bello Usman Liman da Malam Hassan Muhammad da kuma Malam Hassan Abubakar Koko.
Bayan haka muna mik’a godiya ta musamman ga mahaifanmu, wand’anda suka sha wahalarmu tun muna k’anana, tare da ba mu tarbiya ta gari. Alla ya saka musu da gidan aljanna. Daga k’arshe kuma muna mik’a godiya ta musamman ga abokan karatu da duk wanda ya taimaka ko ta taimaka mana a kowane irin ‘bangaren rayuwa. Allah ya saka wa kowa da alkhairi.
Take i
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya i’b
K’umshiya ‘b
1.0 Gabatarwa 1
2.1 Tak’aitaccen Tarihin Malam Muhammadu Moyijo Sarkin Kabi Na Farko 16
2.1.1 Rayuwar Moyijo da Wuraren Zamansa 17
2.1.2 Lalacewar Dangantakar Moyijo da Hukumomin Daular Kabi 18
2.1.3 Mubayi’a Da Biyayyar Moyijo Ga Shehu D’anfodiyo 18
2.1.4 Yak’ok’i da Jihadodin Moyijo 19
2.4 Muhimmancin Wasa 24
2.4.1 Tarbiyyar Yara 24
2.4.2 Motsa Jiki (Kiwon Lafiya) 25
2.4.3 Rage Dare (Hira) 25
2.4.4 Koyar da Harshe 26
2.4.5 K’arfafa Zumunci 26
2.4.6 Neman Abin Masarufi 26
3.0 Shimfid’a 28
3.1 Yadda ake Aiwatar da Wasanni a K’asar Yabo 28
3.1.1 Afajana 29
3.1.2 Jini wa Jini 30
3.1.3 Dundunge 32
3.1.4 ‘Yar Ato 33
3.1.5 ‘Yar Tsana 34
3.1.6 Tafa-tafa 35
3.1.7 Masu Aiwatar da Wasanni 36
3.8 Lokacin Aiwatar da Wasa 38
a K’asar Yabo 42
Manazarta 57
Ratayen Wak’ok’in 60
TABBATARWA

SADAUKARWA
Mun sadaukar da wannan aiki ga iyayenmu da malammanmu wad’anda suka ba mu tarbiyya ta ilimi.
GODIYA
Godiya ta tabbata ga Allah mad’aukakin Sarki mai kowa mai komai, wanda ya ba d’an Adam basira da tunani, kuma ya fifita shi a kan dukkannin halittu. Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad (S.A.W).
Muna mik’a godiya ga shugabar Sashen Harsunan Najeriya na Jami’ar Jahar Sakkwato wato, Dakta Aliya Adamu Ahmad da kuma Malaman sashen wad’anda suka taimaka wajen ganin mun samu damar gudanar da wannan bincike. Da ma dukkanin ma’aikatan Jami’ar Jahar Sakkwato, tun daga kan malamai har ma’aikata wad’anda ba malamai ba, musamman malaman Sashen Harsunan Nijeriya, wato: Malam Nasara Bello D/Daji da Malama Sakina Adamu da Malam Bello Usman Liman da Malam Hassan Muhammad da kuma Malam Hassan Abubakar Koko.
Bayan haka muna mik’a godiya ta musamman ga mahaifanmu, wand’anda suka sha wahalarmu tun muna k’anana, tare da ba mu tarbiya ta gari. Alla ya saka musu da gidan aljanna. Daga k’arshe kuma muna mik’a godiya ta musamman ga abokan karatu da duk wanda ya taimaka ko ta taimaka mana a kowane irin ‘bangaren rayuwa. Allah ya saka wa kowa da alkhairi.
K’UMSHIYA
Take i
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya i’b
K’umshiya ‘b
BABI NA D’AYA
1.0 Gabatarwa 1
- Dalilin Bincike 2
- Manufar Bincike 4
- Bitar Ayyukan da Suka Gabata 5
- Hujjar Ci Gaba Da Bincike 12
- Iyakacin Bincike 12
- Hanyoyin Gudanar da Bincike 13
BABI NA BIYU
- Gabatarwa 15
2.1 Tak’aitaccen Tarihin Malam Muhammadu Moyijo Sarkin Kabi Na Farko 16
2.1.1 Rayuwar Moyijo da Wuraren Zamansa 17
2.1.2 Lalacewar Dangantakar Moyijo da Hukumomin Daular Kabi 18
2.1.3 Mubayi’a Da Biyayyar Moyijo Ga Shehu D’anfodiyo 18
2.1.4 Yak’ok’i da Jihadodin Moyijo 19
- Ire-iren Wasannin Gargajiya 22
2.4 Muhimmancin Wasa 24
2.4.1 Tarbiyyar Yara 24
2.4.2 Motsa Jiki (Kiwon Lafiya) 25
2.4.3 Rage Dare (Hira) 25
2.4.4 Koyar da Harshe 26
2.4.5 K’arfafa Zumunci 26
2.4.6 Neman Abin Masarufi 26
BABI NA UKU
3.0 Shimfid’a 28
3.1 Yadda ake Aiwatar da Wasanni a K’asar Yabo 28
3.1.1 Afajana 29
3.1.2 Jini wa Jini 30
3.1.3 Dundunge 32
3.1.4 ‘Yar Ato 33
3.1.5 ‘Yar Tsana 34
3.1.6 Tafa-tafa 35
3.1.7 Masu Aiwatar da Wasanni 36
3.8 Lokacin Aiwatar da Wasa 38
BABI NA HUD’U
- Shimfid’a 41
- Tasirin Zamani a Cikin Wasannin Gargajiya a K’asar Yabo 41
- Dalilin da Ya Haifar da Dusashewar Wasannin Gargajiya
a K’asar Yabo 42
- Ilimin Addini 42
- Ilimin Boko 43
- Kafafen Sada Zumunta na Zamani 44
- Samuwar Finafinai 49
- Rashin K’arfafawa daga Shugabanni 50
- Mutuwar K’ungiyoyin Samari 51
- Nad’ewa 51
BABI NA BIYAR
- Kammalawa 53
- Sakamakon Bincike 55
- Shawarwari 55
Manazarta 57
Ratayen Wak’ok’in 60
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.