Ticker

6/recent/ticker-posts

Karin Magana Da Suka Danganci Sana’o’in Hausawa

1. Sana’a ko babu arziki, tana hana kwaraka.
2. Sana’a goma maganin kwanan rana.
3. Sana’a sa’a aski ya zo gaban goshi.
4. Cikin Ƙira ake ďaďi,
5. Duniya ta fi bagaruwa iya jima
6. ƘaiƘayi koma kan masheƘiya
7. an fara saƘa da mugun zare.
8. Na san a rina, an saci zanen mahaukaciya
9. Akwai ranar Ƙin dillanci,, ranar da aka saci zanen matar sarki.
10. 11. Ko’ina ga noma Ƙulli ne
12. HaƘoran haya ba su tauna
13. Da ta rina da ta heƘe, duk ďai ga dalki
14. Tsammanin marubuka malam ya Ƙi noma don zakka
15. Da ganin sarkin fawa sai miya ta yi zaƘi
16. In da fata ta fi taushi, nan aka mai da jima
17. Su ya kai gurbi
18. Kar ka koyi saƘa da mugun zare
19. Ana zaton wuta a maƘera sai ga ta a masaƘa
20. Sabon shiga, Bature da heƘe
21. Sata gidan Ƃarawo rance
22. In ba ka san gari ba, saurari daka
23. Ko yanzu kasuwa ta watse, ďan koli mai rabo ya ci
24. Wahala noma ba taki
25. Ana ba ka kana roƘo
26. Ba a gayyatar makiďi ran kwana zaune
27. Kare ba ka da rana, sai ta farauta
28. Sussuka ďaka, shiƘa ďaka
29. Wanzam ba ya so ga jikinsa
30. Zaman marina kowa da inda ya fuskanta
31. Rinin ya fi kuďina
32. Taron za ka za ni makiďi gidan maroƘi
33. Duk wanda ya ba ka fiďa, ba zai hana ka finci ba
34. Aski ya zo gaban goshi
35. Kura da shan bugu, gardi da amshe kuďi
36. Kar ciko ya biyo gyartai
www.amsoshi.com

Post a Comment

1 Comments

ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.