Ticker

6/recent/ticker-posts

Kacici-kacici Da Amsoshinsu Wasunsu Cikin Hotuna 4

1. Gwanda lili da liyo
2. Hanya ďaya ta rabu biyu
3. Inna ta zaga baba ya zaga ba su haďu ba
4. Ja ya faďo ja ya ďauka
5. Jalele ya ja jalele
6. Ka yanka ni, kuma ka yi kuka idan na mutu
7. Kabarin iya loƂo-loƂo
8. Kasuwa ta ci ta watse ta bar kare da kala
9. Kayana kala biyu, wanda nake sa wa kullum Ƙara wankuwa yake yi, wanda ba na sawa kuma kullum Ƙara datti yake yi tafiya
10 Ke da kika sha ďamara da wa za ki yi faďa
www.amsoshi.com

Post a Comment

1 Comments

ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.