Ticker

6/recent/ticker-posts

Kacici-kacici Da Amsoshin Wasunsu Cikin Hotuna

1. Abu uku sun yi kama da abu uku, amma abu uku sun hana.

2. Abuɗil ya sa mai gari ƙwalla.

3. Abuɗil ya sauko daga mai gari daga bisa doki.

4. Allah me na maka duk jikina kofato?

5. Allah ya yi sanda ba na kɗar kanya ba.

www.amsoshi.com

Post a Comment

7 Comments

Post your comment or ask a question.