Saturday, 1 July 2017

Kacici-kacici Da Amsoshinsu Cikin Hotuna 3

1. Allah ya yi sirdi ba na hawa ba.

kunama

2. Baba na ďaka gemu na waje.

hayaki

3. Baba na zaure leƘa asirin kowa.

shadda

4. Babba da hula yaro da hula.

5. Bishiyar gidanmu inuwar gidan waďansu.

1 comment: