Ticker

6/recent/ticker-posts

Adabin Baka A Cikin Littafin Zamanin Nan Namu

Na
Ahmad Garba

SADAUKARWA


Na sadaukar da wannan aiki ga mahaifina, Alhaji Abu Fara’a da mahaifiyata da kuma babban wana mai suna Dr. Auwal Umaru ďanjatau da dukkanin ‘yan uwana maza da mata. Haka kuma da dukkanin ďalibai masu nazarin harshen Hausa musamman adabin baka. Haka kuma, da wanda na faďi tun farko wato Dr. Auwal shi ne ya ďauki nauyin karatuna tun daga matakin N.C.E. har zuwa B.A. Hausa, wato jami’a.

GODIYA


Godiya ta tabbata ga Allah Maďaukakin Sarki mai kowa mai komai, mai yadda ya so yayin da ya so a inda ya so a kuma lokacin da ya so. Mai kowa mai komai bisa shi, ba shi buƘatar komai a wurin kowa. Sai dai kowa na da buƘatar a gare shi. Tsira da aminci su tabbata ga Annabi Muhammadu (S.A.W.). Dole a gode wa waďanda suka yi rawar gani da ba da gudummuwa ta musamman don ganin aikin ya kankama. Cikakkiyar godiya ta musamman ga Dr. Umar Aliyu Bunza wanda shi ne jagoran da ke duba aikin, kuma shi ne mai ba da shawarwari wajen ganin aikin ya ci gaba, ya tafi daidai ba tare da matsala ba. Haka kuma ina miƘa godiya ga marigayi Mal. Cika. Malami wanda kafin rasuwarsa shi ne ya fara buga wannan aiki a komfuta, Allah ya jiƘan sa ya yi masa rahama.
Godiya mai yawa ga mahaifana waďanda suka raine ni tun yarunta har zuwa yau. Ina kuma miƘa godiya ga babban yayana wato Dr. Auwal shi ne ya ďauki nauyin karatuna tun daga matakin N.C.E. har zuwa B.A. Hausa, wato jami’a. ina addu’a Allah ya saka wa kowa da alkairi, amin.

K'UMSHIYA


Tabbatarwa ……………. i
Sadaukarwa ……………. ii
Godiya ……………. iii
{umshiya ……………. iƂ

BABI NA ďAYA


Gabatarwa
1.0 Shimfiďa ……………. 1
1.1 Bitar Ayyukan da Suka Gabata ……………. 2
1.2 Hujjar Ci Gaba da Bincike ……………. 9
1.3 Hanyoyin Gudanar da Bincike ……………. 9
1.4 Dalilan Gudanar da Bincike ……………. 10
1.5 Manufar Bincike ……………. 11
1.6 Farfajiyar Bincike ……………. 12
1.7 Naďewa ……………. 12

BABI NA BIYU


Adabin Bakan Hausa da Rabe-Rabensa
2.0 Shimfiďa ……………. 14
2.1 Ma’anar Adabin Baka ……………. 14
2.2 Rabe-raben Adabin Baka ……………. 17
2.2.1 BaƘar Magana ……………. 17
2.2.2 Karin magana ……………. 20
2.2.3 Kirari ……………. 23
2.3 Muhimmancin Adabin Baka ga Rayuwa Hausawa…………25
2.4 Naďewa ……………. 26

BABI NA UKU


Sharhin Littafin Zamanin Nan Namu
3.0 Shimfiďa ……………. 27
3.1 sharhin Jigon Wasa Ta Farko (Malam Maidala’ilu) ………30
3.2 Sharhin Jigon Wasa Ta Biyu (‘Yar Masu Gida) ……………44
3.3 Naďewa ……………. 53

BABI NA HUďU


Adabin Baka A Cikin Littafin Zamanin Nan Namu
4.0 Shimfiďa ……………. 55
4.1 BaƘar Magana ……………. 55
4.2 Karin Magana ……………. 59
4.3 Kirari ……………. 67
4.4 Naďewa ……………. 68

BABI NA BIYAR


Kammalawa
5.0 Shimfiďa ……………. 70
5.1 Manazarta ……………. 73

 
www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments