An ciro daga littafin:
BIƊA DA TANADI A DUNIYAR INTANET
(Sana’o’i, Kasuwanci, Ƙwadago)
Na
Abu-Ubaida SANI
Abdulrahman ALIYU
ƘUNSHIYA --
SADAUKARWA
-- v
GODIYA
-- vi
Reviewer's
Note I -- viii
Reviewer's
Note II -- xi
Foreword
-- xv
ƘUNSHIYA -- xix
JERIN
JADAWALI -- xxviii
GABATARWA
-- xxx
INTRODUCTION
-- xxxiv
KALMOMIN
FANNU -- xxxix
BABI
NA ƊAYA
MATASHIYA
GAME DA BIƊA DA TANADI A DUNIYAR YAU
1.0
Shimfiɗa -- 43
1.1
Waiwaye -- 45
1.2
Biɗa a Bahaushiyar Al’ada
-- 49
1.3
Tanadi a Kadadar Al’adun Hausawa -- 53
1.4
Biɗa da Tanadi a Faifan Zamani -- 57
1.5
Naɗewa -- 61
BABI
NA BIYU
SANA’A
DA KASUWANCI A BAHAUSHIYAR AL’ADA
2.0
Shimfiɗa -- 63
2.1
Sana’a Da Kasuwanci a Bahaushiyar Al’ada -- 63
2.2
Shigar Giragizai Tsakanin Kasuwanci Da Sana’a -- 66
2.3
Matakan Samar da Rabe-Raben Sana’o’i a Zamanance -- 73
2.3.1
Rabe-Raben Sana’o’i ta La’akari da Jinsi -- 74
2.3.1.1
Sana’o’in Maza -- 74
2.3.1.2
Sana’o’in Mata -- 75
2.3.1.3
Sana’o’in Tarayya -- 75
2.3.2
Rabe-Raben Sana’o’i Ta La’akari Da Zamani -- 76
2.3.2.1
Sana’o’in Gargajiya -- 76
2.3.2.2
Sana’o’in Zamani -- 77
2.3.3
Rabe-Raben Sana’o’i Ta La’akari Da Tasirinsu Ga Rayuwa -- 77
2.3.3.1
Samar Da Abinci -- 78
2.3.3.2
Samar Da Kayan Aiki -- 78
2.3.3.3
Samar Da Sutura -- 79
2.3.3.4
Sana’o’in Kwalliya Da Gyaran Jiki -- 79
2.3.3.5
Sana’o’in Samar Da Magunguna -- 79
2.3.4
Rabe-Raben Sana’o’i Ta La’akari Da Matsayinsu a Cikin Sana’o’i -- 80
2.3.4.1
Manyan Sana’o’i -- 80
2.3.4.2
Ƙananan Sana’o’i
-- 81
2.3.5
Rabe-Raben Sana’o’i Ta La’akari Da Ƙimarsu
-- 81
2.3.5.1
Masu Ƙima -- 81
2.3.5.2
Marasa Ƙima -- 82
2.3.6
Rabe-Raben Sana’o’i Ta La’akari Da Duniyarsu -- 83
2.3.6.1
Sana’o’in Duniyar Zahiri -- 83
2.3.6.2
Sana’o’in Duniyar Intanet -- 84
2.3.6.3
Bambance-Bambance Tsakanin Sana’o’in Duniyar Zahiri Da Na Intanet -- 86
2.4
Naɗewa -- 93
BABI
NA UKU
INTANET
DA HAUSAWA DA HARSHENSU
3.1
Shimfiɗa -- 94
3.1
Intanet -- 94
3.2
Samuwa Da Bunƙasar Intanet -- 99
3.2.1
Bunƙasar Intanet Da Yake Haɗa
Na’urori -- 100
3.2.2
Bunƙasar Sabis Ɗin Intanet -- 103
3.2.3
Samuwar Kafafen Intanet -- 107
3.3
Tasirin Intanet a Duniyar Yau -- 109
3.4
Tasirin Intanet Ga Hausawa -- 120
3.5
Tasirin Hausawa a Kan Intanet -- 126
3.6
Illolin Intanet Ga Hausawa -- 135
3.7
Naɗewa -- 138
BABI
NA HUƊU
HAUSAWA
DA GWAGWARMAYAR BIƊA A DUNIYAR INTANET
4.0
Shimfiɗa -- 139
4.1
Ƙwadago a Kan Intanet
(Online Freelancing) -- 140
4.1.1
Ƙwadago a Fannin Harshe Da
Kimiyyar Harshe (Language and Linguistic Services) -- 144
4.1.1.1
Bin Ƙwaƙƙwafin Ma’ana
(Linguistic Evaluation) -- 147
4.1.1.2
Fassara (Translation) -- 150
4.1.1.3
Daidaita Fassarori (Harmonization) -- 153
4.1.1.4
Fassara Da Ƙirƙira (Transcreation) --
154
4.1.1.5
Fassarar Kan Sikirin (Subtitling) -- 156
4.1.1.6
Gyaran Rubutu (Editing) -- 158
4.1.1.7
Gyara Fassarar Na’urori (Machine Translation Post-Editing (MTPE)) -- 159
4.1.1.8
Jarabawa (Evaluation) -- 163
4.1.1.9
Karatun Bita (Proofreading) -- 164
4.1.1.10
Ƙirƙirar Rubutu (Content
Creation) -- 165
4.1.1.11
Maye Gurbin Sauti (Voice Over) -- 166
4.1.1.12
Sassautawa (Localization) -- 168
4.1.1.13
Tabbatar Da Ingancin Fassara (Linguistic Quality Assurance (LQA)) -- 169
4.1.1.14
Tafintanci (Interpretation) -- 172
4.1.1.15
Tsara Rubutu a Kwamfuta (Typesetting) -- 174
4.1.2
Ƙwadago Da Suka Shafi
Intanet Da Na’urori -- 176
4.1.2.1
Gina Kafafen Intanet (Website Design) -- 177
4.1.2.1.1
Masu Zana Gini (UI UX Designers) -- 182
4.1.2.2
Bayar Da Tsaro Ga Kafafen Intanet Da Na’urori (Cyber Security) -- 183
4.1.2.3
Gina Manhajoji (Software Programming) -- 184
4.1.2.4
Gwada Inganci Manhajoji Da Kafafen Intanet (Beta Testing) -- 187
4.1.2.5
Gwada Kutse (Penetration Testing) -- 187
4.1.2.6
Tsara Manhajojin Wasanni (Games Developing) -- 188
4.1.3
Ƙwadago Da Suka Shafi
Gyaran Hotuna Da Bidiyoyi -- 191
4.1.3.1
Sarrafa Hotuna Da Bidiyoyi (Photo and Video Editing) -- 192
4.1.3.2
Tsara Hotuna Da Zane-Zane (Graphic Design and Illustration) -- 195
4.1.3.3
Katun (Animation) -- 196
4.1.4
Ƙwadago Da Suka Shafi
Bincike -- 198
4.2
Baje Haja/Koli -- 202
4.2.1
Baje Haja/Koli a Kafar Intanet Mallakin Mai Kaya -- 203
4.2.2
Baje Haja/Koli a Kafafen Intanet Na Haya -- 204
4.2.3
Baje Haja/Koli a Kafafen Sada Zumunta -- 206
4.3
Dillanci (Affiliate Marketing) -- 210
4.3.1
Buɗe Reshen Kasuwanci -- 211
4.3.2
Ɗora Liƙau Da Samfuran Hajoji a
Kan Kafar Intanet Ɗin Dillali -- 213
4.3.3
Yaɗa Liƙau
Da Samfuran Hajoji a Kafafen Sada Zumunta -- 214
4.4
Hadahadar Kuɗin Intanet -- 215
4.4.1
Kasuwannin Hadahadar Kuɗin Intanet -- 219
4.4.2
Nau’o’in Hadahadar Kuɗin Intanet -- 220
4.4.2.1
Masu Uwar Kuɗi -- 221
4.4.2.1.1
Kasuwanci (Trading) -- 221
4.4.2.1.1.1
Ire-Iren Kasuwancin Kuɗin Intanet -- 222
4.4.2.1.1.1.1
Kasuwancin Kuɗi-Hanu (Spot Trading) --
223
4.4.2.1.1.1.2
Kasuwancin Bashi Mai ‘Yanci (Margin Trading) -- 226
4.4.2.1.1.1.3
Kasuwancin Bashi Mai Takunkumi (Futures Trading) -- 229
4.4.2.1.1.1.4
Kasuwancin Dauwamammiyar Kadarar Intanet (NFT Trading) -- 230
4.4.2.1.1.2
Dabarun Kasuwanci -- 232
4.4.2.1.2
Noman Kuɗi (Farming) -- 236
4.4.2.2
Marar Uwar Kuɗi -- 237
4.4.2.2.1
Haƙo (Mining, Proof-of-Work
(PoW)) -- 237
4.4.2.2.2
Ruwan Kuɗi (Air Drop) -- 239
4.5
Talla (Advertisement) -- 240
4.6
Koyarwa a Kan Intanet (Online Tutoring) -- 244
4.6.1
Malamin Makarantar Kan Intanet (Online Tutor) -- 245
4.6.2
Malamin Kan Intanet Mai Cin Gashin Kansa (Online Tutor/Freelance Tutor) -- 248
4.6.3
Aikin Kwangila a Matsayin Masani -- 256
4.7
Naɗewa -- 257
BABI
NA BIYAR
HAUSAWA
DA GWAGWARMAYAR TANADI A DUNIYAR INTANET
5.0
Shimfiɗa -- 258
5.1
Tsarin Adana Kuɗi a Bankuna -- 259
5.2
Kuɗin Intanet/Kadarar Intanet -- 264
5.3
Kuɗaɗen Ƙasashen Waje -- 265
5.4
Naɗewa -- 266
BABI
NA SHIDA
NAƘALTAR BIƊA DA TANADI A DUNIYAR
INTANET
6.0
Shimfiɗa -- 267
6.1
Matakan Biɗa Da Tanadi a Duniyar Intanet -- 267
6.1.1
Ƙwarewa a Fannin Da Aka Ɗauka -- 268
6.1.2
Sanuwa a Duniyar Intanet (Online Visibility) -- 270
6.1.3
Samun Sabis Ɗin Intanet Mai Ƙarfi Da Rashin Yankewa --
271
6.1.4
Girmama Lokaci -- 272
6.1.5
Tsara Lokaci -- 274
6.1.6
Gaskiya Da Riƙon Amana -- 275
6.1.7
Naƙaltar Harshe Ko Harsuna
-- 276
6.1.8
Koyon Dabarun Ƙirƙira Da Saurin Yanke
Hukunci -- 277
6.1.9
Tanadar Na’urori Masu Sauri Da Inganci -- 277
6.1.10
Wuri Mai Sirri Da Rashin Hayaniya -- 278
6.1.11
Naƙaltar Injunan Fassara --
279
6.1.12
Ilimin Kare Kai Daga Damfara -- 280
6.2
Tagomashin Biɗa Da Tanadin Duniyar
Intanet -- 282
6.2.1
Bunƙasar Tattalin Arzikin
Hausawa -- 282
6.2.2
Yaɗa Al’adu
Da Harshe Da Adabin Hausawa -- 284
6.2.3
Hutun Jiki -- 286
6.2.4
Ƙarancin Jin Rauni
Sakamakon Aiki -- 287
6.2.5
Cikakken ‘Yanci Da Walwala -- 288
6.2.6
Jari -- 290
6.2.7
Rage Cunkoson Ababan Hawa Da Rage Cutar Da Muhalli -- 291
6.3
Ƙalubalen Biɗa
Da Tanadin Hausawa a Duniyar Intanet -- 292
6.3.1
Matsalar Wutar Lantarki -- 293
6.3.2
Matsalar Sabis Ɗin Intanet -- 294
6.3.3
Rashin Koyar Da Zamanantattun Darussa -- 294
6.3.4
Talauci -- 297
6.4.5
Rashin Karɓar Sauyi -- 298
6.4.6
Dokokin Gwamnati -- 300
6.4.7
Harshen Kasuwanci -- 302
6.4.8
Samuwar Sauƙaƙan Na’urantattun
Hanyoyin Gudanar Da Ayyuka -- 305
6.4
Illolin Biɗa Da Tanadi a Duniyar Intanet -- 307
6.4.1
Illata Muhalli -- 307
6.4.2
Cutar Da Lafiya -- 308
6.4.3
Fuskantar Damfara -- 309
6.4.4
Ƙarya Da Farfaganda Da Ɓatanci -- 316
6.4.5
Gurɓata Kyawawan Al’adu
-- 318
6.5
Matakan Magance Matsalolin Biɗa Da Tanadin Hausawa a
Duniyar Intanet -- 320
6.5.1
Gurbin Ɗaiɗaikun
Mutane -- 320
6.5.2
Gurbin Iyaye -- 324
6.5.3
Gurbin Ƙungiyoyi -- 326
6.5.4
Gurbin Makarantu Da Cibiyoyin Bincike -- 328
6.5.5
Gurbin Gwamnati -- 331
6.6
Naɗewa -- 332
Manazarta
-- 334
Kafafen
Da Aka Ziyarta -- 365
Rataye
-- 372
Fihirisa
-- 391
JERIN
JADAWALI
Jadawali
Na 1: Bambance-Bambance Tsakanin Sana’a Da Kasuwanci -- 68
Jadawali
Na 2: Waɗansu Sana’o’i
da Kasuwancin Hausawa -- 70
Jadawali
Na 3: Bambance-Bambancen Sana’o’in Duniyar Zahiri Da Na Intanet -- 87
Jadawali
Na 4: Kamfanonin Samar Da Sabis Ɗin
Intanet Da Ƙiyasin Yawan
Kwastomominsu -- 106
Jadawali
Na 5: Ƙaruwar Masu Amfani da
Kafafin Intanet (2020 da 2025) -- 116
Jadawali
Na 6: Misalin Bin Ƙwaƙƙwafin Ma'anar Kalmar Uber
-- 148
Jadawali
Na 7: Misalan Katun Ɗin Hausa -- 196
Jadawali
Na 8: Wasu Masu Koyar Da Girke-Girke Da Taimakon Intanet -- 252
Jadawali
Na 9: Ƙiyasin Kuɗaɗen
Da Ake Biya Yayin Shiga Ajin Koyar Da Abinci -- 253
Jadawali
Na 10: Kwasa-Kwasan Da Wasu Masana Suku Rubuta Wa NOUN -- 256
Jadawali
Na 11: Asusun Yara a Wasu Bankunan Nijeriya -- 261
Jadawali
Na 12: Tsarin A Ci Ɗaya a Adana Ɗaya a Wasu Bankunan
Nijeriya -- 263
Jadawali Na 13: Manyan Kafafen Intanet Masu Alaƙa Da Biɗa Da Tanadi a Intanet -- 303
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.