Daga
Adamu Rabi’u Bakura, Ph.D.
Department of Languages and Cultures
Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria
Arbakura62@gmail.com & adamubakura@fugusau.edu.ng
Da
Abu-Ubaida SANI, Ph.D.
Department of Languages and Cultures,
Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria
Email: abuubaidasani5@gmail.com | official@amsoshi.com
ORCID: https://orcid.org/0000-0001-6447-4334 | WhatsApp: +2348133529736
Al’ummar Fulani kan haɗa wani sashen sunan yanka da na laƙabi waje ɗaya su samar da wani abin ambaton mutum na musamman da za a iya ɗaukar sa a matsayin harɗaɗɗen suna. Misali:
Jad. na 43: Haɗa Gutsuren Sunaye
|
|
Harɗantawa |
Harɗaɗɗen Suna |
Ma’ana |
||
|
1. |
Suna |
+ |
Suna |
|
|
|
2. |
Hamman |
+ |
Gabɗo |
Hammangabɗo |
Abin
farin ciki |
|
3. |
Hamman |
+ |
Tukur |
Hammamtukur |
Babban ɗan’uwa |
|
4. |
Hamman |
+ |
Jam |
Hammamtu |
Mai lafiya
(lafiyayye) |
|
5. |
Asta |
+ |
Haram |
Astaharam |
Wanda
aka haifa
a watan Muharram |
|
6. |
Asta |
+ |
Jam |
Astajam |
Mai
zaman lafiya |
|
7. |
Adda |
+ |
Mari |
Addamari |
Wadatau
(Mai dukiya) |
|
8. |
Adda |
+ |
Ngari |
Addangari |
Maishanu |
|
9. |
Iya |
+ |
Kari |
Iyakari |
Babban shaƙiƙi (Was
haƙiƙi) |
|
10. |
Hamma |
+ |
Laamu |
Hammalaamu |
Ja-gaba
(shugaba) |
Tushen Bayaani: Modu, da wasu
(2017 p. 416)
Idan aka lura za a fahimci cewa, yadda al’ummomi suka bambanta haka harsunansu suke. Wannan ne ya sa harɗaɗɗun sunayensu suka saɓa da juna ta hanyar ginin fasalinsu.
Manazarta
Bakura, A.R. & Sani, A-U. (2024). Sunayen Hausawa (Bunƙasar Sunayen Hausawa da Maƙwabtansu). WT Press. ISBN: 978-978-782-932-5. DOI: https://doi.org/10.5281/zenodo.19512083
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.