Ticker

6/recent/ticker-posts

Mu Koyi Ka'idojin Rubutun Hausa (Darasi Na Ashirin Da Hudu): "wa' a Matsayin Dafa Keya

“Wa” a Matsayin Ɗafa Ƙeya (Ɗafa Ƙeya "wa")

“wa” tana iya fitowa a matsayin ɗafa ƙeya a cikin rubutun Hausa. Wannan na nufin cewa tana biye wa aikatau - wato takan zo tare da aikatau. Idan ta zo a matsayin ɗafa ƙeya, to a haɗe ake rubuta su tare da aikatau ɗin. Rubuta su a rabe kuskure ne.

A wannan bidiyo, an bayyana yadda ake gane “wa” a matsayin ɗafa ƙeya tare da misalai a cikin jumloli.

Translation

“Wa” as a Suffix (Ɗafa Ƙeya “wa”)

“wa” can function as a suffix (ɗafa ƙeya) in Hausa writing.

This means it follows a verb, forming part of the same word.

When “wa” is used as a suffix, it must be written together with the verb.

Writing them separately is incorrect.

In this video, we explain this rule clearly with examples in sentences.



Post a Comment

0 Comments