Kalmomin kowanne, kowacce, kowa, komai, ko’ina, da kowaɗanne suna daga cikin kalmomin jam’i - wato kalmomin da suke nuni da dukkan mutum ko abu gaba ɗaya, ba tare da takamaiman iyaka ba.
kowanne – every / each
(namiji)
kowacce – every / each (mace)
kowa – everyone / everybody
komai – everything
ko’ina – everywhere
kowaɗanne – everyone / each one
A cikin rubutu, ana rubuta su a
haɗe, ba a rabe ba.
Rubuta su a rabe kuskure ne.
A wannan bidiyo, an bayyana yadda
ake amfani da su tare da misalai a cikin jumloli.
Translation
The words kowanne, kowacce, kowa,
komai, ko’ina, and kowaɗanne
are generalization words in Hausa.
They refer to all people, things,
or places in general - without limitation.
kowanne – every / each
(masculine)
kowacce – every / each (feminine)
kowa – everyone
komai – everything
ko’ina – everywhere
kowaɗanne – everyone / each one (plural emphasis)
In writing, each must be written
as one word, not separately. Writing them apart is incorrect.
In this video, we explain their
usage clearly with examples in sentences.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.