Ticker

6/recent/ticker-posts

Ka'idojin Rubutun Hausa (Darasi Na Ashirin Da Uku): 'a' Gabanin Lamirin Lokaci

“a” Gabanin Lamirin Lokaci

A duk lokacin da “a” ta zo gabanin lamirin lokaci a cikin rubutun Hausa, to ana haɗe su ne. Rubuta su a rabe kuskure ne.

Misalansu sun haɗa da:

ake (a + ke)

ana (a + na)

aka (a + ka)

A wannan bidiyo, an yi bayani kan wannan ƙa’ida tare da misalai a cikin jumloli.

Translation

“a” Before Tense Markers

Whenever “a” comes before a tense marker in Hausa writing, it must be written together with it. Writing them separately is incorrect.

Common examples include:

ake (a + ke)

ana (a + na)

aka (a + ka)

In this video, we explain this rule clearly with examples in sentences.

Post a Comment

0 Comments