Ticker

6/recent/ticker-posts

Gagarumin Muhimmancin Karatun Harshen, tare da damarmaki ga masu karatun Harshen Hausa Mal Abu-Ubaida Sani

👉 Ku danna SUBSCRIBE domin ƙarfafa mana guiwa.🙏

💡 A kullum muna maraba da shawarwarinku da gudummawarku.👍

https://www.youtube.com/@AmsoshiTV

Wannan tattaunawa ce da aka gabatar game da damarmakin da masu karantar Hausa suke da su bayan kammala karatu. Harshen Hausa yana ƙara bunƙasa a yau. Abubuwan da zamani ya samar irin su kwamfuta da intanet da ƙirƙirarriyar basira sun sake samar da sababbin ayyuka ga Hausawa, musamman waɗanda suka karanci harshen Hausa.

A ɓangare ɗaya kuwa, har yanzu Hausawa suna daga cikin 'yan Afurka da suka kasance cikin sarƙar bauta ta ganin cewa ƙwarewa a Ingilishi wata gwaninta ce.


Post a Comment

0 Comments