TAMBAYA (159)❓
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Muna
tareda mijina Muna zaman lfy amma Sai yazamana baya iya gamsardani
Sai nake neman maganin Karfin maza nakesamasa a
tea shi inada laifi. Kamin nayi amfani da shi sai na tambaya shin yana
chutarwane Ina amfani da herbal ne
AMSA❗
Waalaikumus, warahmatullahi, wabarakatuhu
Alhamdulillah
Kusan sama da kaso 50% cikin 100% na Mazajen aure
basa iya gamsar da matansu a mu'amalar aure hakan na faruwa ne sakamakon rashin
cikakkiyar lafiya daga Mazan Wanda kusan kaso 30% basa damuwa da neman magani,
indai zasu gamsu to basu damu da sai matannasu sun gamsu ba
Wanda hakan Kuma kuskure ne babba Kuma shiga
haqqin matar ne
Kuma a kimiyyance masana ilimin Sexologist
(saduwar aure) sunce Mata sunfi maza qarfin Sha'awa da Kuma daukar lokaci ba ta
yi releasing ba, yawancin Mata yayin saduwa sukan kawo sau 2 ko 3 ko sama da
Haka gwargwadon karfin halittar da Allaah yayi musu ta Sha'awa sabanin Maza
Wanda wani namijin idan ya kawo sau 1 to fa
shikenan zaiyi watsi da ke ya qyale ki anan cikin qunci da baqin ciki Wanda
wasu matan mostly suke amfani da yatsunsu don suma su kawo
Rashin koyi da Sunnar Annabi (Sallallahu alaihi
wasallam) ne yasa muke ta shan wahala al'amuranmu na yau da gobe. Kamata yayi
mijinnaki yayi alwala bayan ya kawo, hakan zai sa ya qara samun energy a saduwa
ta biyu kamar yanda Annabi (Sallallahu alaihi wasallam) ya faɗa a cikin Sahihul Bukhari
To amman tashin nan ya qyaleki shi kansa wata
cutar ce mai zaman kanta wanda Annabi (Sallallahu alaihi wasallam) yace ana son
da mata da mijin dukkansu kowa ya gamsu, idan shi ya fara kawowa sai ya ci gaba
da yi Mata wasa har ta kawo. Hakama ita
Babban dalilan da suke saka mazan aure saurin
kawowa yayin saduwa sune
1) Idan matar tana yawan taba ko matsa mamansa
(breast), zai saurin kawowa. Saboda nonon namiji is very sensitive point
2) Yawan tuna kyawun matarsa, wanda Sexologists
suka ce a wannan yanayin kamata yayi ka dinga tunanin kamar kana cinikin
kasuwanci ne anan bawai saduwa ba
3) Qololuwar jin dadin saduwar. Idan kaji kana
qoqarin kawowa sai kawai ka yi dogon Jan numfashi ta yanda yunqurin releasing
din zaiyi confusing maniyyin ya koma yaqi fitowa
4) Rashin sauka daga kanta at one time. Kana tsaka
da Ibadar sai kawai ka sauka ka danyi tattaki ko da na 60 seconds ne, don kayi
regaining energy
5) Matar a sama Kai Kuma a kasa. Kamata yayi
mostly ace matar ce a sama saidai gameda wannan fa da akwai illa Kamar Yanda
magabata suka fada
(Duba littafin: Dubbun Nabwy na Ibn al-Qayyim
Aljauziyya da Dubbun Nabwy na Imamus Siyuti)
Dangane da maganin qarfin maza (Herbal Medicine)
da kike zuba masa a tea, indai har ba na cutarwa bane ya halatta inda zai
haramta shine idan ya zamana zai cutar da lafiyarsa
Da akwai wani littafi mai suna: "Guidelines
To Intimacy In Islam" ma'ana: Shiriya akan alaqar auratayya a musulunce,
wallafar Mufti Ahmad Ibn Adam Alkautary)
Yayi bayani sosai kuma daki-daki akan yanda Annabi
(Sallallahu alaihi wasallam) ya koyar da al'ummarsa yanda ake rayuwar auratayya
Duk wasu tambayoyi da suke da alaqa da irin wannan
tambayar taki kusan duk akwai amsoshin su a cikin littafin wanda za'a samu Kai
tsaye a group din: "MU'AMALAR AURE A MUSULUNCI" a karkashin:
USMANNOOR ACADEMY
Ga masu ra'ayi sai suyi magana a tura musu DOKOKIN
group din, in Sha Allaah
Wallahu taala a'alam
Subhanakallahumma wabi hamdika ash-hadu anla'ilaha
illa anta astaghfiruka wa'atubi ilayk
Amsawa
Usman Danliti Mato (Usmannoor_Assalafy)
Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.