Ticker

6/recent/ticker-posts

Tarihin Sarakunan Da Aka Cire Aka Dawo Da Su A Arewacin Nijeriya

Ga jerin wasu sarakunan ƙasar Hausa da aka cire kuma aka maido su kan karagar mulki:

1- Sarkin Kano Muhammadu Kukuna (1651-1652), ya dawo (1652-1660)

2- Sarkin Zazzau Abdullahi Dan Hammada (1851-1871), ya dawo (1874-1879)

3- Sultan Na Damagram Abubakar Sanda (1978-2000), ya dawo (2011-date)

4- Sarkin Sudan Na kwantagora Ibrahim Nagwamatse (1880-1904), ya dawo (1906-1929)

5- Sarkin Zazzau Suleja Muhammad Auwwa Ibrahim (1993-1994), ya dawo (2000-date)

6- Sarkin Hadejiya Buhari (1848-1850), ya dawo (1851-1863)

7- Sarkin Daura Tafida dan Lukudi (1877-1884), ya dawo (1891-1904)

8- Sarki Agaie Muhammad Nkochi Attahiru (1989-1994), ya dawo (2001-2004)

9- Shehun Borno Umar Ibn Abubakar Garbai (1903-1905), ya dawo (1906-1917)

10- Sarkin Jama’a Abd ar-Rahman (1837 - 1846) ya dawo (1849 - 1850)

11- Sarkin Jama’a Musa dan `Usman (1846 - 1849) ya dawo (1850 - 1869)

12- Sarkin Jama’a Adamu Usman (1869 - 1881) ya dawo (1885 - 1888)

13- Muhammadu Adda dan `Usman (1881 - 1885)

14- Sarkin Lafiagi Abd al-Qadiri dan Muhamman Zuma (1834 - 1845), ya dawo (1853 - 1868)

15- Sarkin Potiskum Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya (1993-1995), dakatarwa, ya dawo (2000-date)

16- Sarkin Kano Muhammad Sanusi ll (2020-2024) Ya dawo a yau Alhamis, 23rd May, 2024.

Allah ya sa hakan shi ne mafi Alkhairi.

Dawaki

Post a Comment

0 Comments