Ticker

6/recent/ticker-posts

The Logic and Science Behind Hausa Proverbs

1. Komai nisan jifa ƙasa zai faɗo. (Physics)

2. Komai nisan dare gari zai waye! (Geography)

3. Ruwa ba ya tsami banza! (Microbiology)

4. Kanwa ta kashe tsami, ƙwarnafi ya kwanta. (Chemistry)

5. A kwana a tashi jariri ango ne. (Physiology)

6. Barewa ba ta gudu ɗanta ya yi rarrafe. (Genetics)

7. Sa toka sa katsi, baba ta yi gardama. (Industrial Chemistry)

8. Dabara ba ta ɗaure kaya! (Technology)

9. Hannu ɗaya ba ya ɗaukar jinka! (Construction Engineering)

10. Daidai ruwa daidai ƙurji. (Clinical Surgery)

Post a Comment

0 Comments