TAMBAYA (90)❓
Aslm. Malam don Allah misali kamar ace inyi tunani cewa cikin mazan da ke Sona wanga Zan aure bani auren wanga sai inyi tayin tunani azucciyata Tom misali maniyyi 🙈🙈Yana iya zubomin innayyi wannan tunani, sai nayi wanka
AMSA❗
To yar uwa banda abinki ai daman sha'awa ce kinsan kowa da
irin karfin sha'awar sa
Zata iya yiwuwa idan kikai wannan tunanin a samu fitar,
maniyyi ko kuma maziyyi
Kinsan kowa da irin halittarsa akan hakan
Idan kinga Maniyyi to wanka ya wajabta akanki. Dole zakiyi
wanka, ko zubar sa silar tunani ne, ko aiki (saduwar aure ko wasa da gaba) ko
kuma ma a mafarki
Wankan janaba kawai zakiyi ko Sifatu Kamala ko Sifatu Jaza'.
Idan kuma maziyyi ne to anan wanke gabanki zakiyi gaba daya
Wallahu ta'ala a'alam
Amsawa
Usman Danliti Mato (Usmannoor_Assalafy)
Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.