Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Girma Sarkin Karaye Alhaji Abubakar Aliyu

Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙaraye Alhaji Abubakar Aliyu
"Yaushe zamu je Ƙaraye mu sha harka/daula? 

Inji Makaɗa Alhaji Abdu Wazirin Ɗan Duna a cikin Waƙar sa mai amshi 'Sarkin Ƙaraye Abubakar'. Wannan shi ne Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙaraye Alhaji Abubakar Aliyu wanda aka yi wa wannan Waƙar. Shi ne Mahaifin Mai Martaba Sarkin Ƙaraye na yanzu, Alhaji Dr. Ibrahim Abubakar II. Mai Girma Marigayi Sarkin Ƙaraye Alhaji Abubakar Aliyu ya rasu a Shekarar 1998, Allah ya kyauta makwanci, amin.

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments