Ticker

6/recent/ticker-posts

Zan Iya Auran Abokin Saurayina?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Malam tmby ce dani .mlm minene aibun Dan budurwa ta auri abokin saurayinta bayan data fahimci wancan ba auranta zaiyiba. Dan Allah mlm ina neman Karin bayani shin amana ce taci koko, shin ba ayine koko?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Babu wani Haramci Anan. Kuma ina ganin kamar wannan zaisa Zumuncinsu ya kara Karfi, Matukar dai ba sun sa Bakin Kishi a Zuciyarsu ba. Maimakon kowacce take Kawo matsalar Mijinta, Kinga Anan Matsalar su ta zama ɗaya kenan. A haka zasu san hanyar da zasu bi wajen warware wannan Matsalar. Haka jin dadinsu ya zama guda ɗaya.

Allah shine Masani.

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments