Ticker

6/recent/ticker-posts

Manjo-Janaral Nasiru Iliyasu Bashar (Murabus)

Manjo-Janaral Nasiru Iliyasu Bashar (Murabus)
Mai Girma Baraden Gwandu, Uban Ƙasar /Hakimin Sabuwar Gundumar Nasarawa, Birnin Kebbi Manjo-Janaral Nasiru Iliyasu Bashar (Murabus) Ɗan Sarkin Gwandu Alhaji Muhammad Iliyasu Bashar da aka fi sani da Manjo - Janaral MD Jega (Murabus). Allah ya taya riƙo, amin.
Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments