Idan tana son ka, duk talaucinka za ta iya rabuwa da Ɗangwate ta aureka - sai dai idan ba mahaukaciya ba ce.🤩
Allah wadaran PHOTOLAB! Kuma kuɗin motana da na je garinku, ban yafe ba. Muguwa! 😰😰
Ki rubuta cikakken adireshinki da lambar waya, ki ce kin yafe lefe, ki gani idan za ki ƙara kwana biyu a gidanku.🥳
0 Comments
Post your comment or ask a question.