Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Sir Usman Nagwaggo

Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Sir Usman Nagwaggo

Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Sir Usman Nagwaggo Ɗan Sarkin Katsina Alhaji Muhammadu Dikko. Allah ya kyauta makwanci, amin.

"Sir Usuman Nagwaggo ya yi ƙwazo 
Jikan Giɗaɗo shi da mutane nai ya ba ni riga goma hag gami da kufta da wando da tasalan k'warai na tcishi da kudd'i hwan ɗari hadda hwan goma da sule goma sha biyat duk kan warƙa 

 Sardauna d'an Muhamman jikan Garba Ubangijin Jagaba" - Dankwairo

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments