Ticker

6/recent/ticker-posts

Jerin Ɗiya/'Ya'yan Sarki Dikko

Waɗannan su ne jerin ɗiya/'ya'yan Sarki Dikko. A ciki za a ga ƙanne da yayun Sarkin Katsina, Sir Usman Nagoggo da Shata ke ambata.
1.Durbi Muhammadu Gidado II (Sani) (1906-1937)
2. Durbin Katsina Ummaru (1939-1965)
3. Magajiyar Dutsi Hadiza Yarbaba
4. Majidadin Katsina Abubakar (1923-1965)
5. Zainab Magajiyar Ruma
6. Hajia Sa'adatu Algaje Magajiyar Jibia
7. Hajia Hauwa Magajiyar Musawa
8. Amina Magajiyar Radda
9. Aisha Gambo Magajiyar Fawwa
10. Majidadin Katsina Alh Usaini (1965-1995)
11. Sarkin Musawa/ Durbin Katsina Alh Usman Liman (1965-1979)
12. Zainab Magajiyar Rimi
13. Kankiyan Katsina Alh Muhammadu Sada Nadada (1956-1981)
14. Hajia Amina Fulani ta Kurfi
15. Sarkin Katsina Sir Usman Nagogo (1944-1981)
16. Magajin Gari Alhaji Yusuf Lamba
17. Malam Walis
18. Kankiyan Katsina Alhaji Ibrahim (Kankiya Iro) (1954-1955)
19. Asma'u Waziri Zayyana
20. Galadiman Kusada Malam Mani
21. Hajia Amma Delun Matawalle Balarabe
22. Alhaji Ɗahiru Chigari
23. Hajia Ramatu ta Dan Sarki
24. Hajia Rabi ta Kadandani
25. Galadiman Yandaki Alhaji Abdullahi S.

Daga taskar:
Zauren Hikima

Post a Comment

0 Comments