Ticker

6/recent/ticker-posts

Mafarkin Mace Tana Saduwa Da Yar Uwarta Mace

TAMBAYA (31)

Dan Allah malam adaure a amsa man tambayoyina inata tambaya ba amsa wanan babbar damuwace

Fassarar mafarki

Assalamu alaikum malam barka da wanan lokaci malam ni na kasance me yawan mafarkai amman ingari yawaye bana iya tuna mafarkin Danai, to Allah yataimaki malam kwanannan ina yawan mafarki gani awani gida babba mata sun fi ashirin acikin gidan kowace mace tana mashaa da yar uwarta anata kamo mata takarfi ana maɗugo dasu ina kallo har abun yakan ban shaawa inji daman ni akemawa sai inga anyo kaina ankama ni sai susakan suce banda wanan,wayenda suka ki yarda agabana zanga ana fiddo wani abu aka sansu nace miye wanan aka ce beli ne akacire masu wasu nata ihun basuso da anfara masu sai suita nishi alamun suna jin dadi to malam saikuma inganni acikin wani daki kamar kwanar makaranta inata Sallah ina neman tsari ga mutanen sai suzo kame su tsallakeni dan Allah malam inason fassarar mafarkinnan dan abun nadamuna.

AMSA

A cikin littafinsa mai suna Fassarar Mafarki, Imam Muhammad Ibn Seerin (Tabi'i kuma dalibin Imam Malik) ya ce:

Yin fasiqanci da yaro a mafarki na nufin wahala da dogon bakin ciki. Mafarkin kwanciya da macen da za ka iya tunowa na nufin za ka samu ci gaba a harkar nemanka. Mafarkin fasiqanci da tsohuwar macen da baka sani ba na nufin faduwa a kasuwanci. Kwanciya da matar wani a mafarki na nufin za ka samu ribar kasuwanci daga wajen mijinta. Mara lafiya ya yi mafarkin yana fasiqanci da mahaifiyarsa hakan na nufin mutuwarsa saboda anan mahaifiyar tana nufin duniya

Idan mace ta yi mafarkin tana fasiqanci da yar uwarta mace wadda ta sani to hakan na nufin za ta sanar da ita sirrikanta, za ta zamo qawarta, ko mabiyarta, sannan kuma za ta dinga kwaikwayon halayyarta

Idan batasan ta ba kuma to hakan yana nufin za ta fada cikin tarkon zunubi. Idan matar aure ta yi mafarkin tana fasiqanci da wata matar hakan na nufin mijinta zai saketa ko kuma za ta zamo bazawara

Haka kuma mafarkin fasiqanci na nufin biyan ba shi ko kuma samun nutsuwa a rayuwa. Yin zina da karuwa a mafarki na nufin son duniya ko kuma samun ribar kasuwanci. Mafarkin saduwa da Hurul Ayn na nufin karfin imani a addini

SHARHI:

Da farko dai yakamata ki godewa Allah SAW da ya baki ikon tsallake tarkon wadancan shaidanun matan masu neman lalata da mata irin jinsinsu

Saiki dinga yawaita neman tsari daga sharrin qawaye ta hanyar yawaita adduoi da Annabi SAW ya koyar

Allah ya kiyayemu da kiyayewarsa.

Amsawa:

Usman Danliti Mato (Usmannoor_As-salafy)

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

Post a Comment

0 Comments