Ticker

6/recent/ticker-posts

Babbar Riga

Babbar Riga

"Sarkin kyauta Na Alhaji,
Muhammadu in za ya ba ka Riga,
Ba ka ya kai ba ta ba shi shawa,
Bai cewa wagga babba sai shi"

Cewar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello Tambari wanda ya yi Sarauta daga shekarar 1960 zuwa Shekarar 1981 da aka cire sa, Mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi'. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments