Ticker

6/recent/ticker-posts

Damar Ɗora Rubutu Kan Kafar Intanet ta Amsoshi a Kyauta

Kafar Amsoshi ta fitar da wani tsari na ba wa marubuta damar ɗora rubuce-rubucensu a kyauta. Idan kuna so mu yi muka gyaran ƙa'idojin rubutu kafin ɗora rubutunku a kan kafar Amsoshi, to ku turo mana rubutun cikin MS Word ta ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi:

Imel 1: amsoshi2017@gmail.com
Imel 2: official@amsoshi.com
WhatsApp: +2348133529736

Idan kukan yi rubuce-rubuce masu yawa, to kuna iya buƙatar mu buɗe muku shafi na musamman ɗauke da sunanku inda za ku riƙa sanya rubuce-rubucenku.

Muna ba da shawara ga duk masu niyar turo mana rubuce-rubuce da su riƙa haɗawa da suna da bayanan tuntuɓa (kamar lambar waya ko imel) domin ƙara samun sanuwa a duniyar rubuce-rubuce tare da ba wa makaranta damar tuntuɓar ku kai tsaye yayin da suke buƙatar sayen wani rubutunku.

Don neman ƙarin bayani, kuna iya danna NAN domin ku tuntuɓe mu.

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments