Ticker

6/recent/ticker-posts

Yai wata kanta ta jan alewa

Yai wata kanta ta jan alewa

"Yai wata kanta ta jan alewa" inji Makaɗa Salihu Alasan Jankiɗi Rawayya a cikin Waƙar sa mai amshi 'Mashashan duniya sadauki, Muhammadu na wanda ba a ima' wadda ya yi wa Marigayi Mai Girma Uban Ƙasar Gundumar Gusau /Hakimin Gusau, Sarkin Katsinan Gusau Muhammadu Mai Akwai(yayi sarauta daga shekarar 1929 zuwa 1943). Allah ya jiƙan magabatan mu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments