Ticker

6/recent/ticker-posts

Bargade - Gardawa

Bargade - Gardawa
"Cikin maƙiyan Bubakar akwai wani mai ban dariya baran Gardawa na,
Yana ta Kiɗin Tambari yana tallam magani..... 
Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Alƙalin Alƙalai na Sakkwato, Alhaji Abubakar Abdulƙadir Mujeli (Irin Gidan Sama'ila Alƙalin Sakkwato). A Ƙasar Hausa wannan shi ne ake kira Bargade (ɗaya kenan) Gardawa (fiye da ɗaya).
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments