Ticker

6/recent/ticker-posts

Waɗansu Sarakunan Ƙasar Hausa

Waɗansu Sarakunan Ƙasar Hausa

Hoto na sama farko daga gefen dama Marigayi Mai Girma Marafan Sakkwato, Alhaji Umaru Aliyu Shinkafi, a gefen hagu kuma Marigayi Mai Girma Magajin Garin Sakkwato, Alhaji Hassan Ahmadu Ɗanbaba. Hoto na ƙasa farko daga gefen dama, Marigayi Mai Girma Sarkin Sudan Na Wurno murabus, Alhaji Shehu Malami a gefen hagu kuma Marigayi Mai Girma Magatakarda Babba Na Sakkwato, Alhaji Inuwa Abdulƙadir. Allah ya kyauta makwanci, amin. 🤲🏾🤲🏾🤲🏾

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments