Ticker

6/recent/ticker-posts

Alh Amadu Na Funtua Sa'in Katsina

Alh Amadu Na Funtua a Matsayin Sa'in Katsina

A Rana irinta yau Cikin shekarar 1973 aka Nada Alh Amadu Na Funtua a Matsayin Sa'in Katsina, yau ya cika shekaru 50 a bisa wannan Sarauta, Muna rokon Allah ya Kara Masa Lafiya Ameen.

Credit: Labbo Kundin

Post a Comment

0 Comments