Ticker

6/recent/ticker-posts

Me ake nufi da yayi?

Yayi na nufin wani abin da ya yi fice a tsakanin mutane a wani taƙamaiman lokaci wanda mallakarsa ko samar da shi ko mu’amala da shi ko aiwatar da shi cikin wani ayyanannen salo da tsari shi ne burgewa, wanda kuma armashinsa ke dusashewa ko ma ya salwanta bayan ya ci zamaninsa.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments