Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Amana

Amana na nufin riƙo da gaskiya a zamantakewa da hulɗayya tare da karewa da alkinta dukiya da mutunci da sirrin abokin hulɗayya a gaban idonsa da bayan idonsa.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments