Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Alhaji Muhammad Sani Tsafe - Kirikiri Na Bala Waiman

Marigayi Alhaji Muhammad Sani Tsafe - Kirikiri Na Bala Waiman

"Kirikirin haɗa alheri" inji Dr. Mamman Shata Katsina. Marigayi Alhaji Muhammad Sani Tsafe da aka fi sani da suna "Kirikiri Na Bala Waiman" ke nan. Na ɗauki wannan hoton kusa da Masallacin Juma'a Na Tudun Wada, Gusau, Jihar Zamfara ne Ranar 31/8/2017. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments