"Jabanda Ɗan Daji ce ,
Amma hwa ta ci Birane"
Inji Makaɗa Kassu Zurmi. Wannan wani sashen garin Jabanda ne da ke cikin Masarautar Zurmin Jihar Zamfara. Na ɗauki wannan hoto ne a cikin watan Satumbar 2017.
Daga Taskar
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.