Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Camfi

Camfi ƙagaggen zance ne da ke danganta waɗansu ayyuka da sakamako na musamman mai kyau ko marar kyau wadda ke mazaunin hani da horo da a falsafance za a iya hasashen an gina ko ta la’akari da sababben/faɗaɗɗen al’amari don faɗakarwa da fargarwa da nusarwa, ko a matsayin faɗe don kare wata manufa ta al’ada.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments