Ticker

6/recent/ticker-posts

Bayyanannun Al'adu

Bayyananniyar al’ada ita ce duk wata nau’in al’adar da idanu ke iya gani ko hannu ke iya taɓawa. Ta fi shafar ƙere-ƙere da sauran sarrafe-sarrafen al’umma da suka haɗa da abinci da gine-gine da sutura da zane-zane da duk sauran nau’ukan kayan al’ada da ba su ɓuya wa idanun ɗan’adam ba, ciki har da abubuwan da suke samammu ko wanzazzu a muhallan al’umma.

 

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments