Ticker

6/recent/ticker-posts

Hukuncin Amfani Da Condom Yayin Jima'i

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Alssalamu Alaikum. Allah shi gafarta malam Dan Allah ina Neman qarin bayani a kan amfani da CONDOM Yaying yin jima'i. Ya halasta ko haramun ne ko makruhi ne Allah ya qarawa malam lafiya da ilimi mai albarka. Nagode!!

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa'alaikumus Salam warahmatullahi Wabarkatuh

Ya halatta ayi amfani da condom matuqar baya cutarwa, kuma matuqar akwai amincewar Miji da Mata, idan kowannensu ya amince, to za su iya yin amfani da condom saboda kamar yin (Azalu) ne. Kuma kowannensu yanada haqqi a kan jin cikakken daɗi da kuma samun ciki. Shi kuma condom yana rage jinɗaɗin saduwa kuma yana takaita samuwar ciki da izinin Allah. Saboda haka musulunci bai yarda ɗayansu ya tauye haqqin ɗaya ba.

Sheikh Muhammad Saleh Almunajjid.

WALLAHU A'ALAM

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments