Ticker

6/recent/ticker-posts

Cokali a saka ka ga daɗi

Cokali a saka ka ga daɗi

"Cokali a saka ka ga daɗi, kowas samu abu nai ya na da damar yai shagali nai" a cewar Makaɗa Hassan Wayam Mai Kukuma, Maradun, Jihar Zamfara a faifan sa mai amshi 'Bani ne na faɗa ba, Hassan Wayam kai ne ka faɗa'. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Post a Comment

0 Comments