𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Aslm alaikum Mal Dan Allah menene matsayin aikin Hajj yaro ko yarinya Wanda basu balaga ba shin tayi ko kuwa?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa'alaikumus Salam warahmatullahi Wabarkatuh

Ya halatta su yi haramar Hajji ko ta Umara, ko da ba su balaga ba, kamar yadda ya zo a kissar matar nan Khas’imiyya wacce ta ɗauko karamin yaro da ke cikin tsumman goyo ta ce: “Ya Ma’iakin Allah! Shin wannan zai iya yin Hajji? Ya ce: “kwarai kuwa amma ladan naki ne.” Ta nan aka gane cewa Umarar yaron da bai balaga ba ta halatta, kuma ya iya yin Hajji da dawafi amma a matsayin nafila.

WALLAHU TA'AALA A'ALAM

Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/G5NSbo2TyHMD6bcoEfds5E

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam