Ticker

6/recent/ticker-posts

'Yan Bashirwa

'Yan Bashirwa
... Ba mutun ya zan Ɗan Bashirwa ba... 
Inji Makaɗa Ibrahim Narambaɗa Tubali a cikin Waƙar sa ta Marigayi Alhaji Ɗan Durgu Ƙaura Namoda mai amshi 'Alhaji Ɗan Durgu taimakon Allah ag garai, kowal lura da duniya akwai namijin arziki'. Wannan ya na cikin jinsin mutanen da ake kira 'Yan Bashirwa.
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments