Ticker

6/recent/ticker-posts

Ɗan Zagadi

Ɗan Zagadi
... Ɗan Zagadi ba ni son abu nai.. 
Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙarshi mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi' ta Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Tambari. Wannan Tsuntsu ya yi kama da Tsuntsun da muke kira Ɗan Zagadi a yankin mu na Tsohuwar Jihar Sakkwato (Sokoto, Kebbi, Zamfara).
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments