Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Waƙoƙin Da Mawaƙan Hausa Suka Yi Wa Wani Abu Don Noma
A wannan babin za a kawo waƙoƙin da mawaƙan baka na Hausa suka yi saboda noma, waɗanda ba wani manomi ne suka yi wa ba, sai dai ko su yi wa gonar ita kanta ko noma ko kuma wasu abubuwan da suka shafi noma, don haka ne ba su cika jingina su ga wani mutum ba, bare su nuna cewa shi suke yi wa waƙar. Ga waɗannan mawaƙan da kuma waƙoƙinsu kamar haka:
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.