Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙoƙin Bara Na Baka Maras Amshi

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Waƙoƙin Bara Na Baka Maras Amshi

Akwai wasu waƙoƙin da suke yi wajen baransu waɗanda ba rubutattu ba ne. Mabarata sukan yi amfani da waɗannan waƙoƙi ta hanyar rera su a wuraren taruwar jama’a kamar kasuwanni da tashoshin mota har ma da tituna, mabaraci kan riƙa tafiya yana rera waƙa indan ya yi nasara sai a kira shi ko a cim masa a bashi sadakar. Waɗannan mabaratan sun fi tsammanin sadakar kuɗi ne don biyan buƙatunsu, amma wani lokaci akan basu abinci. Ga waƙoƙin kamar haka:

Post a Comment

0 Comments