Ticker

6/recent/ticker-posts

Madogara Annabi

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Madogara Annabi

Annabi dai Annabi,

Babu kamar Annabi,

Madogara Annabi,

Way yi kamar Annabi,

Ku ba ni don Annabi,

Annabi jikan Nuhu,

Ku ba ni don Annabi,

Ku ba ni don Annabi,

Babu kamar Annabi.

Post a Comment

0 Comments