Waƙoƙin Almajirai masu amshi

     Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bunguɗu
    (Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    Waƙoƙin Almajirai masu amshi

    Waɗannan waƙoƙin a cikin taro almajirai ke rera su, wato daga mutum biyu zuwa sama. Wani na bayarwa saura suna amsawa. Almajirai sun fi rera irin waɗannan waƙoƙin a gidajen da suke zuwa bara, sai wasu lokutan suke rera su a waje inda jama’a ke taruwa kamar tashoshin mota ko kasuwanni da sauran wuraren da ake taruwa musamman idan ana cin abinci a wurin. Sauran mabarata waɗanda ba Almajirai ba ba sa amfani da irin waɗɗannan waƙoƙi wajen bara.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.