Ticker

6/recent/ticker-posts

Rabe-raben Waƙoƙin Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Rabe-raben Waƙoƙin Bara

Waƙoƙin bara iri-iri ne, akwai na baka akwai rubutattu, akwai na almajirai akwai kuma na sauran mabarata. Haka kuma daga cikin kowaɗanne waƙoƙin baran akwai waɗanda ake yi wa amshi, akwai kuma waɗanda ba a yi masu amshi, kamar yadda bayani ya gabata a babi na huɗu. Wannan babin zai kawo cikakkun waƙoƙin ne domin a same su a ga yadda suke don a amfana.


Post a Comment

0 Comments