Ticker

6/recent/ticker-posts

Wakar Noma A wajen Kasar Hausa

 Citation: Bungudu, H. U. (2023). Zaɓaɓɓun waƙoƙin mawaƙan baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Waƙoƙin Noma

Waƙar Noma A wajen Ƙasar Hausa 

A wannan babin an kawo wata waƙa ne wadda wani bawan Allah ya yi ta noma amma a wajen ƙasar Hausa. Ya yi ne kamar yadda sauran makaɗan suka yi domin su sa manoma su ƙara himma wajen noma.

Post a Comment

0 Comments