Citation: Bungudu, H. U. (2023). Zaɓaɓɓun waƙoƙin mawaƙan baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Sarkin Hura Audu Ɗan Kadi
G/Waƙa: Mu zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hura,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Mu zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hura,
:
Audu Ɗan Kadi.
‘Y/
Amshi:
Mu zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hura,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Shi dai bashi son,
:
Kassuwa Audu,
:
Kullun gida…
‘Y/
Amshi:
Nai shiga daji,.
: Mu
zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hatci,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Badarawa akwai,
:
‘Yan mazan noma,
‘Y/ Amshi: Allah kaɗai,
: Shi
ya hisshe shi.
: Mu
zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hatci,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Akawal danda,
: Shi
Audu yab ba ni,
‘Y/
Amshi:
Mai ba mu ge,
: Ro
ina damu,
: Mu
zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hatci,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Shi bashi kyau,
: Ta
da jan doki,
:
Akawal,
‘Y/ Amshi: Danda shi Audu yab ba mu.
: Mu
zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hatci,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Audu na Garba,
: Mai
tambarin aiki.x2
‘Y/Amshi: Tambarin aiki.x2
: Mu
zo gida,
: Nai
mu gaishe shi,
:
Sarkin hatci,
:
Audu Ɗan Kadi.
Jagora: Shi mai gudu,
:
Audu yab ba ni,
‘Y/ Amshi: Allah ya ƙa,
: Ra
ma jan zaki,
Jagora: Yaro gahwara,
:
Audu na daji,
: Shi
bai zama,
‘Y/
Amshi:
Sai wurin aiki.
Jagora: Kullun,
‘Y/Amshi:
Bai zama.
: Sai
wurin aiki.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.