Ticker

6/recent/ticker-posts

Naɗewa -- Daga littafin “Bara Da Wasu Waƙoƙin Bara A Ƙasar Hausa

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Naɗewa

A babin da ya gabata kamar yadda aka gan shi bayani ne a kan salon waƙoƙin bara, wanda ya haɗa salon sarrafa harshe da zubi da tsari da kuma karin waƙoƙin na bara da ake iya auna su da shi tamkar sauran waƙoƙin baka da ba na bara ba. An kawo bayanai da misalai a kan duk abubuwan da aka ambata. An yi amfani da ra’in Gusau (2003) wajen bayyana zubi da tsarin waƙoƙin na bara. Haka ma an yi amfani da ra’in Gusau (2003) da Dunfawa (2003) wajen auna karin waƙoƙin tare da misalai daidai da kowane ra’i.

Post a Comment

0 Comments