"Shi kau Marwai ya na ta toroƙo,
Wai shi gwaiba yake da haushi...
Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙar sa mai amshi " Babban jigo na Yari Uban Shamaki, tura haushi " wadda ya yi wa Marigayi Mai Martaba Sarkin Daura na 59, Alhaji (Dr.) Muhammadu Bashar. Wannan Tsuntsu shi ake kira Marwai /Marai a yankin Sakkwato da Kabi da Zamfara da Daura, a Katsina ana kiran sa Jira sai kuma a Kano ana kiran sa Kabarai.
0 Comments
Post your comment or ask a question.