Ticker

6/recent/ticker-posts

Manazarta - Daga Wakokin Amali Sububu

Citation: Bunguɗu, U.H. (2022). Waƙoƙin Amali SububuAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Waƙoƙin Amali  Sububu

Manazarta

Adamu H. Da Wasu (2014). Tarihin Amali  Sububu da Waƙoƙinsa. kundin NCE daga sashen Hausa kwalejin ilmi ta jihar Zamfara,

Bunza A.M (2009). Narambaɗa: jerin littatafan cibiyar nazarin al’adun Hausawa, sahen koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo. Ibrash Islamic publication center limited,

Ɗangambo, A. (2011). Waƙa da rawar da take takawa a rayuwar Hausawa (Domin tunawa da cikar shekara Goma sha biyu da rasuwar Alhaji Mamman Shata yana da shekara 76), Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Kasina ta Shirya.

Ɗanjuma, S. (1982). Rabe-raben waƙoƙin  Hausa da tasirinsu ga rayuwar Hausawa: Triumph publishing company.

Ɗangambo A. (2007), Ɗaurayar Gadon feɗe waƙa, (Sabon tsari), Amana Publishers Limited.

Ɗangambo A. (1981). Ɗaurayar gadon feɗe waƙa, SHN BUK,

Daura S. (2004). Turken yabo a waƙoƙin Jatau Kamba: Kundin digiri na farko a jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Ɗanjuma, S. (1982). Rabe-raben waƙoƙin Hausa da tasirinsu ga rayuwar Hausawa: Triumph Publishing Company.

Ɗantumbishi, M. A. (2007). Matsayin waƙa ga al`umma: Tsokaci a kan wasu waƙoƙin Hausa. Degel the journal of the faculty of arts and Islamic studies. Usmanu Ɗanfodiyo university.

Dauda, S. (1980). Gudummuwar waƙoƙin mabarata wajen bunƙasa adabin gargajiya. Kundin binciken digiri na biyu, sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka. Jami’ar Ahmadu Bello,

Gummi, M. F. (2020). Rai dangin goro: Turken raha a wasu waƙoƙin noma na makaɗa Amali  Sububu. Maƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na ƙasa da ƙasa kan daular Zamfara. Wanda tsangayar fasaha da ilimin addinin Musulunci, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo ta Shirya daga 25 zuwa 28 ga watan Fabrairu 2020.

Gusau, S. M (1983). Waƙoƙin noma: Jigoginsu da yanaye-yanayensu. Kundin digiri na biyu jami’ar Bayero.

Gusau, S.M, (1993). Jagoran nazarin waƙar baka: Benchmark Publishers.

Gusau, S. M. (2011). Bitar littafin waƙoƙin baka na Hausa. A cikin maƙalar da ya gabatar a taron raya al’adun Hausawa da Fulani da ƙaddamar da littafin waƙoƙin baka na Hausa a Kwalejin Ilimi ta tarayya.

Gusau, S. M. (2009). Diwanin waƙoƙin baka: Zaɓaɓɓun matanoni na waƙoƙin baka na Hausa. Center of research and publishing limited.

Jangebe, S. M. (2014). Literary analysis of the themes and imaggery in Amali  Sububu’s songs. A dessertation for the award of master of arts (literature in English) from the department of modern european languages and linguistics, Usmanu ɗanfodiyo university.

Ƙamusun CNHN (2006). Ƙamusun Hausa na Jami’ar Bayero. Cibiyar nazarin harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero.

Muhammad, (2006). Gudunmuwar waƙoƙin baka na yara wajen adana al’adar Hausawa, Kundin digiri na biyu, sashen koyar da harsunan Nijeriya: Jami’ar Bayero.

Muhammad, D. (1978). Waƙa bahaushiya: Studies in Hausa Language, Literature And Culture. Bayero University Kano.

Sarɓi S. A. (2007),  Nazarin Waƙar Hausa, Samarib Publishers.

Yahaya, I. (2010). Waƙoƙin addini na siyasa: Nazarin waƙoƙin Emmanuel Wise mai molo. Kundin digiri na biyu sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka Jami’ar Ahmadu Bello.

Yahaya, I.Y (2002), Hausa a rubuce: Tarihin rubuce-rubucen cikin Hausa. NNPC.

Yahya, A. B. (1997). Turken nazarin waƙa, Fisbas media service.

Yahya, A. B. (1996).  Salo Asirin Waƙa, Fisbas media service.

Yahya, A. B. Da  Dumfawa, A. A. (2010). Waƙar motar siyasa: saƙon talakawa zuwa ga ‘yan siyasar zamani. A cikin Ɗunɗaye Journal of Academic Excelllence. Sashen koyar da harsunan Nieriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo.

Yahya, A. B. (1995), Siffantawa Bazar Mawaƙa: Wani Shaƙo Cikin Nazarin Waƙa. In Studies in Hausa Language Literature and Culture, (The Fift Hausa International Confrence) (e.d) Bichi A.Y. Kafin Hausa, A.U. and Yalwa L. D. (2002).

Post a Comment

0 Comments